FREETRAINING - Abdulshop

FREETRAINING

BABBAR HANYAR DAZAKA BUNKASA KASUWANCINKA TA HANYAR AMFANI DSA FASAHAR SADARWA AKYAUTA

ZAMU KOYARDA YADDA ZAKAYI AMFANKI DA FASAHAR SADARWA TA YANARGIZO DOMIN AMFANA DA WANNAN FASAHAR TA ZAMANI WAJAN TALLATA HAJARKA TA HANYAR AMAFANI DA HANAYOYIN SADA ZUMUNTA KAMAR FACEBOOK,INSTAGRAM,WHATSAPP DA SAURANSU CIKIN SAUKI WANNAN ZEBAKA DAMAR SAMUN CUSTOMERS ADAN KANKANIN LOKACI ,

TABBAS WANNAN BABBAR DAMACE ME AMFANI GAMU YAN AREWA DOMIN BUNKASA KASUWANCINMU ,


WANNAN KARATU ZAAYISHINE KYAUTA ,DAN HAKA BAA BUKATAR KABIYA KO SISI ,
KAWAI ABINDA ZAKAYI SHINE KADANNA WANNNAN MABALLIN NAKASA